Daga Gobe Za A Fara Gudanar Da;
Tehran (IQNA) A gobe litinin 22 ga watan Agusta ne za a fara gasar kur'ani ta kasa karo na 30 na " Sultan Qaboos " na kasar Oman tare da gudanar da matakin share fage a kasar.
Lambar Labari: 3487721 Ranar Watsawa : 2022/08/21